Kotun majistiri dake zamanta a Gyadi Gyadi karkashin mai sharia Auwal Yusuf ta dage sauraron karar wata mace da ake zargi da aikewa tsohon saurayin ta...
Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Cummunity for Humman Right Network Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya yi kira ga iyaye da su ƙara kulawa...
Dagacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya ce, al’umma su yawaita yin addu’a domin ita ce babbar mafita wajen magance matsalolin rashin tsaro. Alhaji Iliyasu Mua’azu,...
Ana zargin wasu matasa a unguwar Danrimi, Rijiyar Lemo da ke karamar hukumar Ungogo, sun shiga dakin wani mutum sun yi masa yankar Rago daga bisani...
Kotun majistiret mai lamba 1 da ke Kofar Kudu, wani matashi ya sake gurfana a gaban kotun kan zargin shiga gidan mutane bayan sha kayan maye...
Wasu mafarauta mutum biyu sun yi nasarar kama katuwar Kada a wani kududdufi da ke unguwar Jakada, Dorayi babba a karamar hukumar Gwale. Baushe Liti daya...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tono gawar wani matashi da aka yi garkuwa da shi Lamarin dai ya faru a dajin dajin Hayin Gwarmai da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya halarci bikin nadin sarautar masu nada sarki a Masarautar Karaye da ya gudana a fadar Mai Martaba sarkin na...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da aikin gina titin da ya tashi daga Rimin Gado Jili zuwa Gulu a karamar hukumar Rimin Gado....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci halayyar da kasuwar Singa ta nuna, na rashin tsaftace guraren da suke sana’a ba. Kwamishinan muhalli na...