Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi a unguwar Ɗanbare ɗauke da sinƙi-sinƙin tabar wiwi, da aka sarrafa tamkar sinƙin Biredi. Matashin ya ce,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta sauya wa gidan adana namun daji na jihar matsuguni. Kwamishinan raya al’adu da kayan tarihi na jihar Kano Ibrahim...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu kan dokar ilimi kyauta kuma dole a jihar. Gwamna Ganduje ya sanya hannun ne a zaman majalisar...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani ya gudanar da taron addu’o’in samun zaman lafiya a jihar Kano ta cikin bikin murnar cika shekara...
Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya ce, babu wani hukunci ga mai tabin kwakwalwar da ya aikata laifin...
Kotun shari’ar musulunci mai lamba 1 da ke zamanta a Kofar Kudu ta bayar da umarnin tsare wani mutum a gidan gyaran hali saboda kin halartar...
Kotun majistret mai zamanta a Hajj Camp karkakashin mai shari’a Sakina Aminu Yusuf ta sanya gobe Laraba domin bayyana ra’ayin ta dangane da tuhumar da ‘yansanda...
Babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Kano kan harkar magunguna Nuradden Sani Abdullahi ya bukaci masu masana’atu da sauran masu ruwa da tsaki da daukar matasa...
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga ƙungiyoyin addinin musulunci da su ruɓanya ƙoƙarin su, wajen kare ƙimar musulunci a ƙasar...
Gwamnatin jihar Kano ta kai agaji gidan mutumin da aka cirewa kai a garin Kakiya da ke karamar Garko a jihar Kano. Ana zargin dai wani...