Limamin masallacin juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi da ke unguwar Chiranci a karamar hukumar Kumbotso, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u ya ce, Nuna wa yara tun suna...
Limamin masallacin Juma’a da ke hukumar shari’a ta jihar Kano Malam Husaini Yakub Rano ya yabawa musulman duniya akan yadda suka nuna rashin jin dadin su...
Hukumar Hisba ta kama wata Budurwa da ta zo daga jihar Zamfara ne domin shiga harkar Film amma ta bige da yawon ta zubar. Budurwar ta...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta cafke wata mata tare ‘yan mata biyar masu kananan shekaru, da kuma wani jariri da ake zargi da yawon ta...
Al’ummar unguwar Hausawa da ke karamar hukumar Gwale sun koka kan yadda suke zargin wasu mutane 7 ciki har da Dan sanda na yunkurin lalata musu...
Wanin masanin ilimin aljanu a jihar Kano Malam Abdullahi Idris Danfodiyo ya ce, Aljanu na nuna farin cikin su da zagayowar ranar sunan haihuwar Manzon Allah...
Kotun majistiri mai lamba 23 da ke unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, ‘yan sanda sun gurfanar da wasu matasa biyu da zargin...
Kungiyar da ke taimakawa ayyukan ‘yan sanda domin tabbatar da zaman lafiya a jihar Kano PCRC ta gyara motar Caji ofishin ‘yan sandan unguwar Dakata da...
Kwamishin ‘yan sandan Kano CP Habu Ahmad Sani ya ce, tsaro ya rataya a wuyan kowa ba sai jami’an tsaro kadai ba. Kwamishinan ‘yan sandan Habu...
Hukumar tace fina-finan hausa ta jihar Kano ce ta sake gurfanar da Naziru Ahmad sarkin waka a gaban kotun majistrate mai lamba 58 da ke zaman...