Babbar kotun jiha mai lamba 7, da ke zaman ta a Mila Road, karkashin mai shari’ah Usman Na Abba ta sanya ranar biyu ga watan gobe...
Kotun majistret mai zaman ta a Hajj Camp, karkashin mai shari’a Sakina Aminu Yusuf ta aike da wani mutum gidan gyaran hali. Mutumin mai suna Fahad...
Gwamnatin Jihar Kano ta samar da alluran rigakafin cutar shan inna domin taimaka wa wajen dakile yaduwar kwayar cutar a jihar Kano. Kwamishinan lafiya na Jihar...
Limamin masallacin juma’a na Usman bin Yakub da ke unguwar Ja’en Sabon Gida, Malam Aliyu Haruna Muhammad ya ce, Ya kamata gwamnatin jihar Kano ta dakatar...
Babban Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, kamata ya yi musulmai a kodayaushe su zamo masu...
Na’ibin Limamin masallacin Juma’a na Masjidi Bin Abbas da ke unguwar Shagari Quarters a karamar hukumar Kumbotso, Malam Abubakar Yakubu ya ce, duk wanda aka bai...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Umar Sa’id Tudunwada da ke Tukuntawa, Gwani Fasihu Gwani Danbirni ya ce, al’umma za su iya nuna rashin jin dadin su...
Wata kwarriyar likita a bangaren kuna a asibitin Kashi na Dala da ke jihar Kano Dakta Hadiza Marliyya Tijjani Sulaiman, ta ce, idan mutum ya kone...
Dagacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu ya ga na da iyayen kungiyar daliban Sharada wato SHASA domin ganin an dinke barakar da ake samu a gudanar da...
Hukumar hisba a jihar Kano ta kai simame wani kango da ke yankin unguwar Kurna wanda ake zargin maza da mata na taruwa a ciki suna...