Wani dattijo mai hakan kabari a makabartar Dandolo da ke jihar Kano ya ce, al’umma su rinka tallafawa masu hakar kabari domin gudanar da rayuwar su...
Kungiyar daliban Sharada ta karrama Baturen ‘yan sandan unguwar a kan kokarin da ya ke yi na dakile ayyukan bata gari. Shugaban gudanar da zabe na...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 6, karkashin justice Usman Na Abba, gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa biyu da ake zargi da kisan...
Babbar kotun jiha mai lamba 3 karkashin mai shari’a Dije Abdu Aboki ta sanya ranar 3 ga watan gobe domin fara sauraron shaida a kunshin tuhumar...
Gwamnatin jihar Kano ta gabatar da kasafin kudin shekarar 2021 na kimanin naira biliyan dari da arba’in da bakwai da digo tara. Kasafin manyan ayyuka za...
Babban jojin Kano justice Nura Sagir Umar da mai shari’a Nasir Saminu sun sanya ranar 26 ga watan gobe domin fara sauraron daukaka karar da Yahaya...
Hukumar kula da makarantun Alkur’ani da Islamiyya a karamar hukumar Birni da ke jihar Kano ta rabawa dalibai tallafin kayan koyo da koyarwa da kayan makaranta...
Wata mata ta ce, bayan kwashe watanni 8 da ta yi a gidan gyaran hali ta dawo gida ta iske mijin ya kwashe ‘ya’yansu ya kuma...
Shugaban kasuwar Kofar Wambai Kabir M Abubakar Tsamiyar Mariri ya ce, ‘yan kasuwa su kula da bata gari da za su rude su wajen cusa musu...
Masanin kimiyar siyasa a jami’ar Bayero da ke jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge, ya ce majalisar dinkin duniya, ta taka rawa wajen samar da zaman...