A ranar 30 ga watan Satumbar nan ne Shugaban Hukumar KAROTA Baffa Babba Dan-Agundi zai gurfana gaban kotun majistiri mai lamba 20 da ke nan Kano,...
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta bukaci al’umma da su daina kyamatar masu laifi ta hanyar jawo su a jiki tare da...
Tashar Freedom rediyo hadin gwiwa da Dala FM, sun fara gudanar da horar da ma’aikatan su akan yadda za su ci gaba da gudanar da ayyukan...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci hukumar kashr gobara ta kasa reshen jihar Kano da su kara himma wajen kare rayuka da...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci likitoci da su rinka la’akari da marasa galihu wanda ke shiga tsaka mai wuya kafin yanke...
Ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC a jihar Kano, ya ce, iya tsawon shekarun da hukumar ta yi, ta cimma nasarori da...
Ana zargin wasu bata gari sun kai wa ofishin ‘yan sintiri a yankin Kurna dake karamar hukumar Ungoggo hari tare da kwashe muhimman kayayyakin jami’an sintirin...
Kwamitin wucin gadi na majalisar dokokin jihar Kano da ke ci gaba da zagayen makarantun sakandire domin neman ba’asin faduwar da dalibai a jarabawar Qualifying karkashin...
Wani tsohon bene mai hawa daya da ke unguwar Kurna ya ruguje ba tare da sanadiyyar iska ko ruwan sama ba. Daya daga cikin ‘ya’yan mai...
Kotun majistret mai lamba 74, mai zaman ta a karamar hukumar Ungogo karkashin mai Shari’a Binta Muhammad Ahmad ta aike da wani mutum mai suna Dahiru...