Kungiyar kwadago NLC reshen jihar Kano ta shirya tsaf, domin tafiya yajin aikin sai Baba ta gani a ranar Litinin mai zuwa 28-09-2020 sakamakon karin farashin...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci hadin kan al’ummar jihar domin ganin sun bayar da gudunmawa wajen tsaftace muhallan su da kasuwanni a karshen kowanne wata. Kwamishinan...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano ta kai ziyarar jajanta wa tare da kai tallafin kayan abinci ga al’ummar garin...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci kona magungunan shaye-shaye da hukumar hana sha da fatauncin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano NDLEA ta kama....
Ana zargin wani matashi Yusuf mazaunin Miltara da satar Tumaki uku ya kai su mayankar dabbobi ta Abbatuwa domin sayar da su a ka kama shi....
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, duk shari’un da a ke kan matakin yin hukunci, alkalin zai tafi da su...
Kwamitin bibiyar al’amuran da su ka shafi auratayya ta jihar Kano ya ce, sannin hakkokin juna a tsakanin ma’aurata na kawo zaman lafiya da rage yawaitar...
Wani matashi ya yi zargin iyayen budurwar sa sun karbi kudaden aure har da sadaki a hannun sa, bayan ya rage kwanaki uku a daura aure,...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a unguwar Goran dutse, karkashin mai shari’a Isma’il Garba Kofar Na’isa, wani mutum mai suna Ibrahim Ishaq, ya yi karar...
Hukumar lura da ingancin abincin da magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta kai sumame wani gida a karamar hukumar Bichi, ta ka kama wani...