Dakacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya yi kira ga wadatan da ke unguwar Sharada domin bayar da tallafin gyaran makabartu da yanken. Alhaji Iliyasu Mu’azu...
Kungiyar mata mai rajin kare hakkin mata mai suna Yardaddun mata ta taimakawa wani mara lafiya mai cutar Paralyze a unguwar Hotoro. Shugabar kungiyar Aisha Lawan...
Ana zargin matasa sun samu sabani a wani gidan kallon Kwallo, inda matashin ya cakawa abokin rigimar ta sa wuka wuka a ciki, aka garzaya da...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya ce, ba daidai bane a dauki lokaci mai tsawo ba’a zartar da hukunci...
A na zargin wani matashi Najib Abdullahi da satar kayan gini a unguwar Gida da ke Karamar hukumar Kumbotso. Matashin dai a na zargin ya dauki...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta yi kokarin gyaran wasu ma’aurata da su ci gaba da zama...
Mai magana da yawun ma’aikatan gidan ajiya da gyarin hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, doka ta amince da a yiwa...
Babban daraktantan Hukumar Hisba a jihar Kano Dr. Aliyu Musa Aliyu Kibiya ya ce, yanzu haka hukumar hisbah ta karbi korafe-korafen aure 46 a cikin mako...
Babbar kotun jiha mai lamba 9, karkashin mai shari’a Aisha Mahmud ta fara sauraron shaidu cikin kunshin zargin da gwamnatin jiha ke yiwa wasu mutane uku....
Kamfanin rarraba wutar lantarki a jihohin Kano da Jigawa da Katsina KEDCO ya ce, an yi karin farashin wutar lantarki cikin tsari, kuma ba ya nufin...