Majalisar dokokin jihar Jigawa ta ce, ba ta da wani kudiri na ragewa ko hana Jami’ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa kudin tallafin da kananan...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare a kokarin da take yi na yaƙi da cutar zazzabin cizin sauro. Kwamishinan...
Ƙungiyar masu masana’antu a unguwannin Bompai da Tokarawa a jihar Kano ta ce, ƙarin ƙudin wutar Lantarki da gwamnati ta yi kan iya haifar da rasa...
Babbar kotun jiha mai zamanta a Miller Road, karkashin jagorancin mai shari’a Aisha Mahmud Ibrahim, ta fara sauraron karar da a ka gurfanar da wasu mutane...
Lokacin Damina yanayi ne da a ke fama da zazzabin cizon Sauro, inda al’umma yara da manya kan yi dandazo a asibitoci domin neman magani. Wakilin...
Kotun majistret mai lamba 42, karkashin mai shari’a Hanif Sunusi Yusuf ta fara sauraren karar da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani matashi...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta musanta zargin da wani magidanci ya yi a kan hukumar ta yi sanadiyar...
Kotun majistret mai lamba 42, karkashin mai shari’a Hanif Sanusi Yusuf ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. Matashin mai suna Auwal Abdullahi Ayagi a...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da yin gyara ga kundin dokar masarautu a ranar Litinin. Kudirin da ya amincewa sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero...
Kimanin mutane 23 ne su ka mutu a sanadiyar ambaliyar ruwa da ta faru a kananan hukumomin jihar Jigawa 24, yayin da a ka sauyawa iyalai...