Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce, ba daidai bane ka baiwa mutum kayan sayarwa idan har kasan ba zai biya ka...
Wani likita da ke asibitin kashi na Dala Dr. Muhammad Chiroma ya ce, mafi yawan raunin laka da ke a samu nada alaka da yadda al’ummar...
Gwamnan jihar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya ce, da zarar lokacin da aka ɗaukarwa wanda ya yi ɓatanci ga Annabi Muhammad da a ka yankewa...
Wani malami a sashen koyar da shari’a ta Jami’ar Bayero da ke Kano, Dakta Nuhu Musa Idris, ya yi kira da a duba wasu dokokin da...
Wani Malami a jihar Kano Shaikh Isah Muhammad Abubakar ya ce, ba dai-dai ba ne yadda wasu mutane ke aikata dabi’ar yi da mutane musamman a...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Musa Danjalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ja hankalin gwamnati da ta dubi Allah ta sahalewa...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Musa Danjalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ja hankalin matasa da su tashi tsaye wajen neman...
Wani mai saida kayan masarufi a Jihar Kano Sani Yasayyadi mazaunin layin Chairman da ke unguwar Maikalwa a ƙaramar hukumar Kumbotso ya koka kan yadda wani...
Hukumar Hisba ta garzaya da matashiyar nan asibiti wacce aljanu su ka buge ta kuma su ka dauko ta daga unguwar Gobirawa su ka kawo ta...
Babbar kotu a jihar Kano mai lamba 1, mai zamanta a Sakateriyar Audu Bako, karkashin Babban Jojin jihar Kano, Justice Nura Sagir Umar, ta dage ci...