Hukumar kwashe tsara ta jihar kano, ta bukaci al’umma da su kasance su zuba sharar su a inda a ka tanada tare da kaucewa zuba shara...
Limamin masallacin juma’a na Shalkwatar rundunar ‘yan sanda da ke unguwar Bampai SP Abdulkadir Haruna ya ce, ya kamata mutane su rumgumi dabi’ar taimakon junan su...
Shugaban hukumar karbar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce, sun karbi korafi daga wasu...
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kano DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce, rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani fitaccen dan sara...
Tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II ya bi sahun dubban al’ummar musulmi wajen gudanar da jana’izar Halifan Tijjaniya kuma ‘Da ga shehu Ibrahim Inyas wato...
Kungiyoyin kwallon kafa na gasar Firimiyar kasar Ingila sun amince da sauyin ‘yan wasa sama da uku a wasannin kakar 2020-21. Dokar ta bayar da dama...
Dan wasan Manchester City Rodri ya kalubalanci kungiyar Real Madrid cewa za su nunawa kungiyar ba sa ni basa bo a gwabzawar su a Etihad. Wannan...
Manchester City ta dauki dan wasan bayan kungiyar Bournemouth, Nathan Ake a kan kudi Fam milian 41. Kungiyar ta cimma yarjejeniya da dan wasan a lokacin...
Kungiyar kwallon kafa ta Inter have ta tabbatar da daukan dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Sanchez a matsayin dan wasan ta na...
Dan wasan Manchester, Eric Garcia ya ce zai bar kungiyar bayan kin sabanta kwantiragi a kungiyar. Garcia ya fadawa mai horaswar Pep Guardiola cewa ba zai...