Limamin masallacin Juma’a na Ihya’us Sunnah da ke kofar Nasarawa, Malam Anas Abbas Ibrahim ya ce, Tun da a bana ba a samu damar zuwa aikin...
Limamin masallacin juma’a na unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Malam Abubakar Shua’aibu Dorayi ya ce, iyaye su rinka bibiyar alkur’ani da hadisi domin tsinto misalai da hanyoyin...
Limamin masallacin juma’a na Ibrahim Ahmad Matawalle da ke Chiranaci, karamar hukumar Kumbotso, Malam Haruna Yakubu, ya bukaci al’umma da su ci gaba bin shawarar masana...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu mutane biyar a gaban kotun Majistret mai lamba 18 karkashin mai shari’a Muhammad Idris, da ke unguwar...
Ana zargin wani matashi ya haikewa wata matashiya bisa yardar ta har ta kai sun samu juna biyu. Inda iyayen yarinyar su ka damka su a...
Limamin masallacin juma’a na marigayi Musa Danjalo da ke Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad yankaba ya ce, matasa su rinka rungumar dabi’u na gari ta hanyar koyi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani mutum mai suna Zurfalanu a kotun majistret mai lamba 18 karkashin jagorancin mai shari’a Muhammad Idris bisa...
A na zargin wasu matasa maza da mata su na zaune a majalisar hira sun yanke hukuncin daura auren wani saurayi da budurwa nan take. Al’amarin...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA, ta rantsar da sababbin shugabannin kungiyar karkashin Hon. Jusctice Nasiru Saminu. Rantsuwar kama aikin ta gudana ne ranar...
Rundunar ‘yan jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Abubakar Usman da ake zargin kashe Nasir Rabi’u, a kotun Majistiri mai lamba goma sha shida a...