Kansilan lafiya na karamar hukumar Dala, Ibrahim Garba, ya tabbatar da cewa marigayin da ya rasa ransa a cikin gidan sa an tabbatar da cewa ba...
Wani jariri ne ana haihuwarsa ko cibiya ba’a yanke masa bs akai zargin mahaifiyarsa taje ta yadda shi a unguwar Dakata Kawaji. Tsawon lokaci dai wahala...
Mazauna yankin gwammaja a jihar Kano sun wayi gari da jin wani wari ya na tashi a yankin lamarin da ya sanya su ka yi zargin...
Wasu direbobin adaidaita sahu cikin dare dauke da wasu ‘yan matan sun yi arangama da ‘yan bilante. Tunda fari dai direban adaidaita sahun da dan zaman...
Gawar wata matashiya aka gani cikin wani bandaki, a garin Dan Maliki Hausawar Batakaye dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, jim kadan da fitarta. Mahifinta...
Shugaban kungiyar kula da lafiya, da tsaftar Muhalli ta jihar Kano Saniterian Salman Adamu, ya shawarci masu sana’ar wanki da guga da su rinka amfani da...
Al’ummar unguwar Sharada karkashin jagorancin Dagacin yankin Alhaji Iliyasu Mu’azu sharada sun yi ayari bisa wakilicin masu unguwannin yankin inda suka mika shedar girmamawar ga DPO...
Shugaban kungiyar masu sayar da kayan gwari na jihar Kano Umar Ibrahim, ya ce sun dauki dukkan matakan kariya domin ganin ba’a samu bullar cutar Covid-19...
Hukumar kula da kamfanin sadarwa ta kasa NCC ta ce yanzu haka hukumar ta samar da wani tsari da zai inganta harkokin sadarwa, musamman a wannan...
Mai Magana da yawun Gidajen a jiya da gyaran hali na jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce yanzu haka sakamakon annobar cutar Coronavirus...