Wani direban mota dake jigila tsakanin jihar Kano zuwa jihar Kano a tashar Rijiyar Lemo Sarki Bala ya ce, sun bi dokar gwamnati na hana shige...
Shugaban hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano Muhammad Abba Danbatta, ya ce, ya zuwa yanzu hukumar ta kammala shirin ta tsaf domin tunkarar al’amuran aikin...
Wani kwararren mai sana’ar dinki a jihar Kano Isma’il Abdullahi Adam mai gidauniyar taimakawa marasa karfi ya ja hankalin matasa da su kasance masu dogaro da...
Wani Lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce, kundin tsarin mulkin kasa sashi na 305, ya bawa Shugaban kasa...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, basu gamsu da yadda direbobi har yanzu suke shigowa jihar Kano ta barauniyar hanya da fasinjoji ba,...
Yayin da jami’an lafiya da mahukunta suke bada shawarwarin takaita cakuduwa da al’umma da kuma yawaita wanke hannu domin kaucewa kamuwa da cutar Coronavirus, Dala FM...
Shugaban kwamitin tattara tallafi, domin baiwa mabukata na jihar Kano Farfesa Yahuza Bello, ya ja hankalin masu hannu da shuni da su rinka tallafawa mabukata musamman...
Wani masanin tattalin arziki a Kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi Dakta Abdussalam Muhammad Kani, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara yawan alkaluman kudaden da zata...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Kasa, Human Right Network, ta bukaci Gwamnatin tarayya dama na jihohi da su yi duk mai yiyuwa wajen ganin sun...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano wato Karota ta samu nasarar kama wata babbar mota a jiya alhamis dauke giya da kudin ta...