Kungiyar tsofaffin daliban Kwalejojin Kimiyya na jihar Kano da Jigawa KASSOSA, ta yi Allah wadai da halayyar wasu daliban Kwalejin Kimiyya ta Dawakin Tofa na tada...
Wani mutum mai suna Isyaku Kabir Rijiyar Lemo ya gurfana a gaban kotun majistrate mai lamba 47, dake zamanta a unguwar Gyadi-gyadi Court Road, karkashin mai...
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammdu Sunusi na II, yanzu haka ya na kokarin barin Awe dake jihar Nasarawa zuwa birnin tarayya Abuja, kafin barin Awe sai...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya yi kira ga mawada da su kara himmatuwa wajen tallafawa...
Shugaban hukumar kula da zaizayar kasa da toshewar magudanan ruwa ta jihar Kano Musa Shu’aibu, ya ce, sai al’umma sun rinka tsabtace magudanan ruwan su sannan...
Wasu gun-gun ‘yan mata sun cafke wani matashi da su ke zargi da satar lefen ‘yar uwarsu a unguwar Sheka Rigar Kuka dake jihar Kano. Wasu...
Wata babbar kotu ta bada umarnin a gaggauta sakin tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi, da aka tura garin Awe, dake jihar Nasarawa, bayan da Gwamnatin...
Jami’an hukumar Hisba sun samu nasarar kama matasan da su ka yi dandazo su na kallom fim din badala a waya a bakin layin unguwar su...
Kamar yadda ake saran kowanne lokaci a yau Laraba Gwamnatin jihar Kano za ta mikawa sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero wasikar nadi, ta shaidar...
A dazu ne dai Gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewar, bayan sallar La’asar za ta mikawa sabon sarkin Kano da na Bichi wasikar nadi. Wakiliyar...