Limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Yakub, unguwar sabon gida Ja’en, a ƙaramar hukumar Gwale da ke jihar Kano, Aliyu Haruna Muhammad ya ce, mu daina...
Limamin masallacin Juma’a da ke Na’ibawa Bypass a jihar Kano, malam Aminu Khidir Idri ya ce, wajibi ne al’umma su kare haƙƙin mace, domin kada a...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, malam Zakariya Abubakar ya ce, Haƙƙin ɗa ne uba ya zaɓa masa uwa...
Hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta ce, babu gaskiyar zancen da ake yadawa akan Abduljabbar Nasiru Kabara ba ya cikin...
Babbar kotun jiha mai lamba 17 da ke zamanta a Milla Road, karkashin mai shari’a Sunusi Ado Ma’aji, ta sake zama kan shari’ar da al’ummar Dorayi...
Wata malama a jima’ar Ahmad Bello da ke Zari’a, Jamila Muhammad Dahiru ta ce, hakkin kowa ne yaki da cin hanci da rashawa, domin samun damar...
Al’ummar garin Lambu da ke karamar hukumar Tofa sun koka dangane da wasu ramuka da ake diban kasa, wanda su ke barazana da rayuwar su da...
Kungiyar kasuwar hatsi ta Dawanau da ke jihar Kano ta ce, bamu da kudin za mu boye kayan abincin da zai yi tsada a cikin kasuwa....
Shugabar ƙungiyar Marayu reshen unguwar Ja’en a ƙaramar hukumar Gwale, Maryam Abubakar Abdullahi ta ce, idan gwamnati da masu hannu da shuni su ka tallafawa marayun...
Ana zargin wani damfara ya yi kutse cikin gidan gwamnatin jihar Kano ta hanyar shigar da wani mutum da sunan shi ma’aikacin gwamnati ne, za a...