Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha unguwar Gabas Na’ibawa, malam Abubakar JIbril unguwa Uku ya ce, kamar yadda al’umma za su iya kame wa daga barin...
Wani kwararren jami’in lafiya a jihar Kano, Dr. Najib Bello ya ce, mai cutar Ulcer zai iya yin Azumi, idan ya fahimci irin da abinci da...
Babban kotun jiha mai lamba 5, da ke zamanta a sakatariyar Audu Bako, karkashin mai shari’a Justice, Usman Na’abba, ta ci gaba da sauraron shari’ar malamin...
Wani dattijo da ya kwashe fiye da shekaru Ashirin a jihar Kano, mai suna Alhaji Muhammad Hadi Barwa ya ce, har kyautar Award aka ba shi,...
Shugaban kasuwar Hatsi ta Dawanau da ke karamar hukumar Dawakin Tofa, a jihar Kano, Alhaji Mustapha Yusuf Maikalwa ya ce, gwamnati ce ya kamata ta dauki...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq Unguwa Uku CBN Quarters, Dr Abdulkadir a jihar Kano ya ce, a guje wa kallon fina-finani a watan Ramadan, domin samun...
Babban limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, akwai bukatar su yawaita addu’a, domin samun shugabanni a...
Babban limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya, Dr Abdallah Usman Umar ya ce, domin gujewa aikata barna tsakanin masu sabon aure,...
Wani magidanci a jihar Kano, mai suna Nura Ahmad Mahmud ya ce, gaggawar da al’umma ke yi wajen binne a makabarta da zarar sun daina numfashi,...
Ana zargin wata budurwa da koyawa wata matar aure ta’ammali da kayan maye a jihar Kano, ta hanyar amfani da allurer da za ta gusar da...