Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai sumame gidajen da ake zargin matasa kan shiga, domin tafka ayyukan baɗala da shan shisha da sauran mayagun ƙwayoyi....
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta jihar Kano ta ce, duk kayan marmarin da aka saka musu sinadarin nuna da wuri, su na janyo...
Hukumar binciken kayayyakin raw material ta kasa, ta ce, akwai bukatar al’umma su san yadda za su sarrafa kayayyakin su na gida, domin ci gaban Najeriya,...
Wani matashi a jihar Kano ya yi takarar neman aure da dan sarkin Aljanu, har kuma ya samu nasarar auren ta. Bayan kuma matashin ya aure...
Wani malami a Kwalejin Noma ta Audu Bako da ke garin Dambatta, malam Abduljalil Isma’il ya ce, dumamar yanayi ne ya janyo ake samun rashin daidaiton...
Ma’aikatar ruwa ta jihar Kano, saboda yawan al’umma ba za su iya samar wa al’umma ruwan sha da kowa zai wadata da shi ba. Darakta mai...
Ma’aikatar gona ta tarayya ta ce, rashin amfani da tallafin da ake baiwa manoma yadda ya kamata, ya na dakile ci gaban noma. Mataimakin Darakta, Bashir...
Wani mai sana’ar sayar da ruwa a unguwar Kurna layin Giginya da ke jihar Kano, mai suna Abubakar Sulaiman ya ce, ana sayar musu da tsada...
Wani matashi a jihar Kano, mai suna Khalifa magaji ya ce, rijiyoyin yankin su tuni sun kafe babu ruwa, sai na Famfo, wanda shima sai an...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta bayar da umarnin a binne, mushen dokin da aka kama wasu matasa da shi, za su yanka domin sayarwa al’umma...