Shugabar ƙungiyar ƴan jaridu mata reshe Arewa maso Gabas, Hajiya Halima Musa ta ce, rashin bayyana cin zarafin mata da iyaye ke yi musamman a Karkara...
Wata matashiya mai suna Sadiya Usman da ke unguwar Ɗorayi, ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano ta ce, rashin bai wa mata dama ya janyo ake...
Babbar kotun jiha mai lamba 15, karkashin jagorancin Justice Jamilu Shehu Sulaiman ta fara sauraron shaida a kunshin tuhumar da hukumar yaki da cin hanci ta...
Wasu matasa da ke gudanar da kasuwancin su a kasuwar waya ta Beirut Pavilion a jihar Kano, sun yi ƙorafin cewa, an ta she su daga...
Mai Magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce, burin dan sanda ya fito aiki bai kama mai laifi ba....
Shugaban kungiyar dillalan gidaje da filaye ta kasa Alhaji Musa Khalil Hotoro ya ce, rashin fitar manyan hanyoyi manya idan za a yanka filaye ya na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurnar da wasu matasa Uku, a gaban kotun majistret mai lamba 46 da ke zamanta a unguwar Nomansland, karkashin mai...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke unguwar Gabas Na’ibawa, Sheikh Abubakar Jibril ya ce, riko da Alkur’ani ya na kawo warakar duk wata matsala...
Limamin masallacin Juma’a na shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai, SP Abdulkadir Haruna ya ce, akwai bukatar al’umma su yawaita ayyukan alheri...
Limamin masallacin Juma’a na masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, mawadata da su na bayar da Zakka yadda Allah ya...