Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da sauraron shari’ar da gwamnatin jihar Kano...
Shugaban kungiyar da ke rajin wayar da kan matasa a jihar Kano, Kwamared Salisu Gambo ya ce, saboda matasa sun fi yawa a gidan ajiya da...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Right Network ta ce, ASUU na shiga haƙƙoƙin ɗalibai, domin rashin hakurin su akan bukatun ga ma’aikatar ilimi ya...
Babbar kotun jiha mai lamba 15, karkashin jagorancin Jusctice Jamilu Shehu Sulaiman, ta sanya ranar 6 ga watan gobe, domin ci gabada sauraron shaidu, a kan...
Lauyan da ke kare wani mutum da ake zargin yiwa wata budurwa ciki ya ce, gwaji ya nuna mahaifin budurwar ne ya yi mata ciki. Lauyan...
Kungiyar kare hakkin Adama ta Human Right Foundation of Nigeria ya ce, kwadayin sai ‘yan mata sun rike waya mai tsada ko saurayi mai mota, ya...
Shugaban hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano, Adamu Idris Zakari ya ce, masu aikin sa kai a cikin ayyukan hukumar su na da matukar...
Al’ummar yankin Ummarawa da ke karamar hukumar Kumbotso, sun koka kan yadda ake kokarin gine filin makarantar Primary da ke garin. Daya daga cikin mazauna garin...
Wata ƙungiya mai rajin taimakawa al’umma wajen samar da tsaro a unguwanni da ke unguwar Yola ta Search Light Initiative for Community Peace ta ce, sai...
Wata mata ta manta danta a cikin Baburin Adaidaita Sahu a unguwar Badawa, bayan ta hau babur din a hanyar su ta dawo wa daga unguwa...