Wani direban mota a jihar Kano da ke zirga-zirga a yankunan Karkara mai suna Idris Karaye, ya ce, duk da ƙarancin man fetur, amma har yanzu...
Babbar kotun jiha mai lamba 5, ƙarƙashin jagorancin justice Usman Na abba ta sanya ranar 2 da 3 ga watan Mayu, domin fara sauraron shaidu a...
Limamin masallacin Juma’a na Nana A’isha da ke unguwar Gabas Na’ibawa, Sheikh Muhammad Salih Harun ya ce, tuba zuwa ga Allah ita ce hanya mafi tabbatuwa...
Limamin masallacin juma’a na Faruq unguwa Uku CBN Quarters Dr. Aminu Isma’il ya ce, wayar hannu ni’ima ce da Allah Ya yiwa al’umma, saboda haka mu...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ƴan Azara, malam Abubakar Shu’aibu Abubakar Ɗorayi ya ce, idan Allah ya yiwa mutum jarabawa...
Kotun majistret mai lamba 24 da ke zamanta a unguwar Gyad-gyadi, ƙarƙashin mai shari’a Umma Kurawa, an sake gurfanar da wasu matasa guda biyu da ake...
Wata mata ta je asibitin da ke unguwar Rijiyar Zaki haihuwa ma’aikatan ba su zo ba, kan jaririn ya turo sai wasu maza ne su ka...
Kotun shari’ar Muslunci da ke zamanta a hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin mai shari’a Ali Jibril Ɗanzaki, an gurfanar da wani matashi da zargin ɗaukar...
Kotun majistret mai lamba 29, ƙarƙashin mai shari’a Talatu Makama, ta sanya ranar 14 ga watan Fabrairu, domin yin hukunci kan wasu mata da miji da...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Sama’ila Shu’aibu Dikko ya ce, bai ga jihar da ake nuna ƙauna ga jami’an tsaro kamar jihar Kano ba. CP Sama’ila...