Wani dattijo mai suna Umaru Musa, mai kimanin shekaru 87 ya ce, tunanin makomarsa ya sa ya ci gaba da neman ilimin addini. Malam Umar, ya...
Babbar kotun jiha mai lamba 5, ƙarƙashin mai shari’a Usman Na’abba, ta ɗage zaman ta, sakamakon Abdulmalik da wasu mutane 2 da ake zargin su da...
Limamin masallacin Juma’a na Nana A’isha da ke Unguwar Gabas Naibawa, Sheikh Abubakar Jibril ya ce, tabarbarewar tarbiya a cikin al’umma ya sanya yanzu abubuwa na...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq da ke Unguwa Uku CBN Quarters, Dr Aminu Isma’il ya ce, ana bukatar duk abin da musulmi zai gudanar a rayuwarsa...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Abubakar Ibrahim ya ce, rashin yin gwaji tsakanin masoya har sai bayan sun shaku, shi...
Kotun shari’ar muslunci da ke unguwar PRP Kwana Hudu, karkashin mai shari’a Isah Rabi’u Gaya, wani matashi mai suna Abdullahi Umar, mazaunin unguwar Na’ibawa, ya gurfana...
Babbar kotun shari’ar muslunci mai zamanta a Kofar Kudu, ta dage zaman ta a shari’ar nan da jihar Kano ta gurfanar da Abduljabbar Nasiru Kabara da...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a karamar hukumar Ungogo, karkashin mai shari’a Manzur Ibrahim Bello, ta tori wani matashi da daurin watanni shida ko zabin...
Mutumin nan da aka gurfanar da shi a gaban babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kafin mai yaki, karkashin mai shari’a Sani Salihu, kan zargin sa...
Wata gobara ta tashi yanzu haka a dakin karatu da ke kwalejin ilimi ta tarayya a jihar Kano (FCE), yayin da jami’an kashe gobara ke kokarin...