Wani mai sharhi kan al’amuran yau da kullum a jihar Kano, malam Naziru Datti Sani Mainagge ya ce, sai iyaye sun rinƙa biyan kuɗin makarantar Islamiyya,...
Wasu matasa sun bayyana a harabar kotun kotun majistret da ke Nomans Land, dauke da kwalaye su na neman a yiwa Mu’azu Magaji Dan Sarauniya adalci....
Limamin masallacin Juma’a na Masjidi Sahaba Dr. Abdullahi Muhammad Getso ya ce, duk wanda ya kashe wani mutum shima a kashe shi, shi ne za a...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Malam Haruna Muhammad Bawa ya ce, wajibi ne mu rinka kiyaye hakkokin al’ummar da mu ke gudanar...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta gurfanar da matar Abdulmalik, malamin makarantar da ake zargi da kashe Hanifa, a gaban Kotun Majistiri mai Lamba 12, ƙarƙashin...
Wata mata mai rajin tallafawa mata domin dogaro da kan su, Nafisa Sulaiman Aliyu ta ce, tallafawa iyaye mata da jari domin sana’ar dogara da kai...
Wani masanin harhada magunguna a jihar Kano, Pharmacist Najib Bello ya ce, kuskure ne al’umma su rinka shan magani ba tare da sun je likita ya...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kai simamen shagunan da ake sayar da Shisha a kan titin Bompai da ke jihar Kano, inda ta samu nasarar...
Wani magidanci mai sana’ar sarrafa Turoso a yankin Kududdufawa ya ce, sama da shekaru goma ya na aikin sarrafa Turoso, amma ko ciwon kai bai taba...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Kano, ta kai tallafi wani gida da aka samu iftila’in gobara, wanda ta yi sanadiyar rasa mutane Uku a...