Kungiyar kare hakkin Dan Adam d jin kai ta Center for Human Right and Community Service Iniative ta ce, yajin aikin ‘yan Adaidaita Sahu, ya janyo...
Shugaban kungiyar direbobin Kurkura da mamallakanta Sani Abdulmudallib ya ce, sun fito domin taimakawa al’umma a wannan lokaci da ‘yan Adaidaita Sahu, su ka tafi yajin...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria ta ce, ba za su zuba idanu a ci gaba da...
Wani direban Baburin Adaidaita Sahu, Malam Nura Musa Bachirawa unguwar Yamma ya ce, Saboda neman mafita su ka tafi yajin aiki, a kan kudin sabunta, amma...
Shugaban gidan rediyon Dala FM Kano, Ahmad Garzali Yakubu ya ce, koyawa matasa sana’o’in dogaro da kai, zai taimaka wajen bunƙasar tattalin arziki. Ahmad Garzali Yakubu,...
Wani malamin makarantar Sakadiren Shahuci, malam Bashir Sani ya ce, yajin aikin direbobin Adaidaita Sahu, ya janyo matsala wajen komawar ɗalibai makaranta. Malam Bashir Sani ya...
Kungiyar da ke samarwa matasa aikin Ɗamara a jihar Kano, mai suna (Kano Potential Service Corps Organisation) ta ce, za ta ci gaba ƙoƙarin tallafawa matasa,...
Wani ƙaramin ɗan kasuwa da ke kasuwar ‘Yan Kura a ƙarƙashin Gada, malam Aliyu ya ce, Tun daga Tudun Wada da ke ƙaramar hukumar Nasarawa, ya...
Dagacin Gaida, Malam Abubakar Kalil, ya ce tallafawa matan da su ka koyi sana’a da jari zai taimaka wajen rage talauci da kuma Samar da aikin...
Gadacin Gaida da ke ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano, Alhaji Abubakar Khalil ya ce, ilimin ‘ya mace tamkar an ilimantar da al’umma duniya ne Alhaji...