Kungiyar ɗalibai musulmai ta ƙasa reshen jihar Kano (MSSN), ta ce, kullum burin su al’ummar musulmi su kasance masu tarbiya da inganci ta fannoni daban-daban. Mataimakin...
Wani mutum mai suna, Nasiru Sulaiman, mai Injin sarrafa Shinkafa da ke ƙaramar hukumar Kura a jihar Kano, ya ce, sun yi asarar Shinkafa ta kimanin...
A na zargin wasu ɓata gari sun afkawa hukumar Hisba, yayin da su ka kai Simame yankin Sabon Gari, domin daƙile ayyukan baɗala. Babban kwamadan hukumar...
Kotun majistret mai lamba 70, da ke zamanta a unguwar Nomans Land, ƙarƙashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta samu wasu matasa guda biyu da laifukan...
Al’ummar yankin Tudun Yola da ke ƙaramar hukumar Gwale, sun koka kan yadda ƙarancin masu gadi a makarantarsu ya janyo a ke yi musu sace-sace, har...
Sarkin ruwan Bagwai, Malam Umar, ya ce, har idan gwamnati za ta tallafa masa, zai magance matsalar iftala’in mutuwar mutane a cikin ruwa. Malam Umar, ya...
Kungiyar masu ƙwarewa kan haɗa magunguna ta ƙasa, ta ce, binciken da ta yi ta gano sama da kaso Hamsin da a ka kwantar asibitin, Malam...
Wasu matasa biyu sun gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke PRP Kwana Huɗu, ƙarƙashin mai shari’a, Isah Rabi’u Gaya, wanda a ke zargin sun...
Kotun majistret mai lamba 54, ƙarƙashin mai shari’a, Ibrahim Mansur Yola, an gurfanar da wani matashi da zargin ya shiga masallaci ya saci Alku’arni a unguwar...
Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi kuma shugaban sabon kwamitin kar-ta- kwana da zai yi yaki da kai kananan yara Otal da karbar haraji da...