Hukumar KAROTA ta yi nasarar kama wasu matasa da a ke zargin su da satar Batiran manyan motaci guda biyu a tsakiyar dare. Babban mataimaki na...
Shugaban makarantar Islamiyyar ta Zaidu Bin Sabit Wattahfizul Kur’an da ke unguwar Chiranci a jihar Kano, Malam Buhari Yahaya Alƙasim, ya buƙaci iyaye da malamai da...
Shugaban ƙungiyar masu ƙwarewa kan haɗa magunguna ta ƙasa, Dr Ibrahim Jatau, ya ce, burinsu su ilimantar da matasa muhimmancin bincike a kan samar da sabbin...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq unguwa Uku CBN Quarters, Dr Abdulkadir Ismai’l, ya ce, akwai tasgaro ga imanin musulmin da bai ji zafin kisan mutane da...
Limamin masallacin Juma’a na Khulafa’urrashidun ‘Yan Awaki, Malam Abdullahi, ya ce, Allah zai yi wa wanda ya kashe rai ba tare da hakki ba ukuba da...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke Na’ibawa Gabas, Malam Abdulƙadir Khidir Bashir, ya ce, duk wanda ya kashe Mumini ta hanyar ganganci sakamakon sa...
Limamin masallacin Juma’a na masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, al’umma su duba tsakanin su da Ubangiji, domin gyara abubuwan...
Al’ummar da ke kiwon dabbobi a jihar Kano, su na ta ziyartar asibitin dabbobi da ke unguwar Gwale, domin karbar magunguna saboda shigowar yanayin sanyi. Wani...
Ɗaya daga cikin lauyoyin da su ka tsayawa gwamnatin jihar Kano, a shari’ar Abduljabbar Nasir Kabara, Barista Umar Usman Danbaito, ya ce, kotu za ta iya...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta yi nasarar kama Giya a cikin jerin kwalayen Taliya da Madara, da a ka zubo su a cikin motoci, domin...