Limamin masallacin Juma’a na Ahlussunnah da ke garin Ɗangoro a ƙaramar Hukumar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, duk mutumin da zai yi kira...
Wani matashi daga cikin wadanda su ka tsira a Iftila’in hadarin kwalekwale da ya ritsa da su a karamar hukumar Bagwai, ya ce, su na tafiya...
An yi zargin wasu gungun matasa ɗauke da makamai sun zo Ofishin wata Jam’iyya da ke kan titin Maiduguri, su ka yi ƙoƙarin cinna masa wuta....
Wata Danbarwa ta ɓarke tsakanin Jami’in KAROTA da kuma direban motar Kurkura a unguwar Kansakali, kusa da Jami’ar Yusuf Maitama. An yi zargin Jami’in KAROTA ya...
Ma’aikatar gona ta tarayya da ke jihar Kano, masu kula da ingancin Takin Zamani, sun rufe wani kamfani mai suna Amfani Fertlizer da ke ƙaramar hukumar...
Sakataren ƙaramar hukumar Ɓagwai, Abdullahi Aliyu Ɓagwai, ya ce, raɗaɗin rasa rayuka yayin nutsewar Kwalekwale a ruwan Ɓagwai ne ya janyo ƴan garin su ka tayar...
Kotun Majistret mai 41, da ke zamanta a unguwar Nomans Land, ƴan sanda sun gurfanar da wasu matasa 5 da zargin fashi da makami da kuma...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, A cikin ƴan matan da ta kamo a wani wurin Shaƙatawa mai suna Banana, da ke kan titin zuwa...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta yi nasarar kama samari da ‘yan mata, yayin da ta kai simame a kan titin gidan Zoo. Wakilin mu na...
Wani mai sana’ar yin Biredi a jihar Kano, Muhammad Usaini ya ce, ba Biredi ne kaɗai aka samu ƙarin farashi ba, komai ya samu ƙarin farashi,...