Al’ummar unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka kan yadda su ka wayi gari an rushe musu ginin Islamiyya da kuma...
Wasu daga cikin al’ummar yankin Jibgawa da ke karamar hukumar Bebeji, sun koka kan rashin biyan su hakkokin su na gonakin su da aikin layin dogo...
Wani Likitan yara da ke asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dr. Abdussalam Muhammad, ya ce, goya yara da iyaye mata ke yi a baya su kuma...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani Magidanci sakamakon tashin wata gobara a unguwar Gaida Tsakuwa da ke yankin karamar hukumar Kumbotso....
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 6 dake zamanta a Sakatariyar Audu Bako karkashin mai shari’a Usman Na Abba, ta ci gaba da sauraron karar nan...
Kungiyar ‘yan Arewa mata masu kula da sauyin dumamar yanayi ta ce, yin shuke-shuke ne zai magance dumamar yanayi, wanda ya haddasa karancin ruwan sama a...
Hakimin Tarauni, Alhaji Ado Kurawa, ya ce, za su hada kai da Dagatai da masu unguwanni wajen kara tabbatar da tsaro a yankin karamar hukumar Tarauni....
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da faruwar wani hadari da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 7, a unguwar Lausu da ke yankin ƙaramar...
Shugaban kungiyar masu hada magunguna ta kasa reshen jihar kano, Pharmacist Ahmad Yusif, ya ce yanayin banbancin halittar jikin Dan Adam ce ta sa wani lokacin...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta shawarci Al’ummar jihar da su kara sanya idanu da duk bakin fuskar da su ka gani a unguwannin su tare...