Al’ummar yankin Barkum da ke karamar hukumar Bunkure, sun koka kan yadda su ke zargin wani mutum, ya kawo Injinan yasar Yashi a kogin su, wanda...
Kungiyar masu Shuke-shuke ta kasa reshen jihar Kano ta koka dangane da rashin kulawa daga gwamnati wajen siyan tsirrai daga wurin su. Shugaban kungiyar, Aliyu Shehu...
Hukumar yawon bude ido ta jihar Kano ta ce, za ta hana shan Shisha a bainar Jama’a tare da hana kananan yara zuwa Otel da zarar...
Al’ummar yankin Jar Kuka Tsamiya Babba da ke karamar hukumar Gezawa a jihar Kano, sun yi kira da mahukunta da su gyara musu hanyar yankin su...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke garin Dangoro, Dr. Abubakar Bala Kibiya, ya ce, wajibi ne al’ummar musulmi, su nemi kariyar Ubangiji daga Shaidanun...
Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar Sojojin sama shiyyar jihar Kano, Flying Laftanar Ibrahim Umar Muhammad, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su kyautata imani, wajen...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ahmad Ali ya ce, duk wanda Allah ya azurta shi da tuba, ba shakka...
Wani matashi da ke tsare a dakin ajiye masu tuhuma na kotu ya ce, ya rubuta ritayar dole a kan harkar shaye-shaye, ba tare da neman...
Runduna ‘yan sandan jihar Kano, ta kai sumame wurin da a ke dibar fasinjoji ba bisa ka’ida ba, a yankin Kurna Rijiyar Lemo da ke karamar...
Wasu matasa uku sun gurfana a kotun masjistret mai lamba 24, da ke zamanta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a, Umma Kurawa, kan zargin hada baki...