Wani matashi ya shigar da karar wani mutumin kasar Lebanon, a babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, Alkali Ibrahim Sarki Yola, bisa kade shi...
Kakar wani yaro ta kai karar mahaifinsa wajen kungiyar kare hakkin dan Adam ta Global Community for Human Right Network, a kan zargin cin zarafin sa....
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga iyayen yara da su mayar da hankali wajen ganin ƴaƴansu sun samu ilimi da...
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta haram ta haska duk wasu fina-finai a jihar Kano, da aka nuna yin garkuwa da mutane ko...
Al’ummar karamar hukumar Malumfashi da ke jihar Katsina sun ce, katsewar layukan sadarwa a jihar, sakamkon kokarin jami’an tsaro na dakile ayyukan ‘yan bindiga, ya janyo...
Hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano ta ce, za ta samar da tsarin wanda ya biya kudin ruwa ne zai rinka samun ruwan sha,...
A na zargin wasu batagari sun sari wani matashi da makamai cikin dare, wanda ya yi sanadiyar mutuwar matashin a unguwar Bachirawa titin Jajira da ke...
Malamar addinin musulunci a jihar Kano, Malama Tasallah Nabulisi Baƙo, ta ja hankalin shugabannin ƙungiyar sha’irai da su ƙara himma wajen tsaftace kalamansu, yayin da za...
Kungiyar kayan gwari bangaren ‘yan Attaruhu da ke kasuwar ‘Yan Kaba a jihar Kano, ta ce akwai bukatar al’umma su bayar da tallafi wajen ciyar da...
Wani masanin tarihi a jihar Kano, Malam Ibrahim Aminu Dan Iya ya ce, ba dan zuwan Turawa Arewacin Najeriya ba, da yanzu yankin a na amfani...