Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano, Sheikh Muhammad Sharif Adam Rijiyar Lemo, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su rinka waiwaye cikin abubuwa marasa kyau...
Mai dakin gwamnan Kano, Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje, ta ce gayu ne ke hana wasu matan shayar da ‘ya’yan su yadda ya kamata, wanda hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, kimanin sama da yara miliyan uku a ke sa ran, za su amfana da maganin rigakafin zazzabin cizon sauro a jihar....
Hukumar kula da ingancin kayayyaki ta kasa (SON) ta ce, lokaci ya yi da shugabanin Makarantun Gwamnati da masu zaman kan su za su kula da...
Masanin tarihi a jihar Kano, Malam Ibrahim Aminu Dan Iya ya ce, iyaye da hukuma su ne kan gaba wajen magance matsalar shaye-shaye a tsakanin matasa....
Kungiyar Bijilante yankin Gaida Tsakuwa dake karamar hukumar Kumbotso sun kama wata budurwa da a ke zargin ta da sace-sace a gidan Suna ciki harda naman...
Mai magana da yawun babbar kotun jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya ce, sababbin alkalan da a ka dauka bayan horo da suka samu tuni sun...
Kungiyar Bijilante dake Garejin Kamilu a karamar hukumar Gwale, sun kama wasu matasa guda hudu da a ke zargi da amfani da Babur din Adaidaita Sahu...
Kungiyar Bijilante ta yankin Gaida Tsakuwa ‘Yan Kusa a karamar hukumar Kumbotso,ta kama wasu matasa biyu da a ke zargin su da fasa Shagunan yankin.. Wakilin...
Limamin masallacin Ahlussunnah da ke garin Dangoro a karamar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya, ya ce, da yawan musulmi su na da’awar son manzon Allah...