Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Sheikh Aliyul, Kawwas Maidile, Malam Muhammad Kamaludden Abdullahi Maibitil, ya ce, manzon Allah (S.A.W) ne farkon mai yin ceto kuma shi...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi, Umar Sa’id Tudunwada da ke unguwar Tukuntawa, Gwani Fasihu Muhammad Dan Birni, ya ce cutar munafunci ta kan kai mutum ga...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Malam Haruna Muhammad Bawa, ya yi kira ga al’ummar musulmi, da su rinka tunawa da mutuwa a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama wasu matasa uku, bisa zargin ta’ammali da kayan maye da kuma rike da Makamai. Mai magana da yawun rundunar‘yan...
Wasu ‘yan kasuwar Kantin Kwari layin Plaza a jihar Kano, sun koka kan yadda su ka wayi gari da ganin an ajiye tebura a bakin shagunan...
Wani manomin Shinkafa mai suna, Malam Ali mazaunin yankin Kududdufawa da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano, ya ce tun da ya fara noma bai...
Kotun Masjitret mai lamba 4 da ke zamanta a gidan Murtala, karkashin mai shari’a, Rakiya Lami Sani, ta sanya wani malamin makaranta a hannun beli, sakamakon...
Mijin matar na farko mazaunin Rimin Kebe a Kano, shi ne ya kai korafi wajen hukumar Hisba, lokacin da matar ta na Zaria wajen sabon angon...
Kotun Majistret mai lamba 23, karkashin mai Shari’a Sanusi Usman Atana, ta aike da wasu matasa gidan kaso kan zargin laifin hada baki fashi da makami....
Babbar kotun jihar Kan, karkashin mai shari’a Faruk Lawan, ta hori wasu mutane 2 da daurin shekaru 14 kowannen su, sakamakon samun su da laifin fyade...