Kason farko na allurar riga-kafin Korona ya iso jihar Kano cikin daren ranar Talata. Kwamishinan lafiya na jihar Kani, Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya karbi...
Gwamnatin Kano ta bayar da umarnin rufe dukkanin masallaci da kuma cibiyar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ke gudanar da wa’azi ko kuma karatu, musamman a...
Yayin da ake ci gaba da cece-kuce dangane da rikicin kabilanci da ya samo asali daga rikicin makiyaya da ‘yan asalin yankin kudancin Najeriya, Gwamna Nasir...
Sojoji tara ne suka rasa rayukansu yayin wani hari da mayaƙa suka kai wani sansanin sojoji dake yankin Mopti a tsakiyar kasar Mali. Rahotanni sun ce...
Kungiyar masu baburan adai-daita ta jihar Kano, ta sha alwashin daukar matakai masu tsaurin kan duk direban sahun da aka samu da cakuda maza da mata....
Hukumar kare hakkin masu sayen kayayyaki ta jihar Kano, ta ce akwai hukunci mai tsauri kan duk wani kamfani da ta samu da karya dokokin da...
Wata Kungiya da ke fafutukar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi mai suna Society for Drug Enlightenment and Control SODEAC, ta gurfanar da Hukumar Lura da...
Rundunar ƴan sandan Kano ta ce, zuwa yammacin jiya Laraba binciken da take yi kan zargin azabtarwa da cin zarafin wata ƴar aikin da ya yi...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta ce mutum 1,861 aka tabbatar sun harbu da cutar korona a fadin kasar jiya Laraba. Jihar Legas...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ce sabon na’in kwayar cutar Corona da ke saurin yaduwa ta bazu a cikin kasashe da dama Sabon rahoto kan...