Walin Kazaure, Sanata Dakta Babangida Hussaini ya bukaci ‘yan Najeriya da su kasance masu da’a tare da fatan samun ingantacciyar rayuwa a kasar nan. Dakta Babangida...
Babban kwamandan kungiyar sintirin Bijilante ta kasa reshen jihar Kano Ubale Barau Muhammed Badawa, ya ce jami’an su za su kara hobbasa wajen hada kai da...
Rundunar ‘yan sandan Kano, ta tabbatar da mutuwar matashin nan da ake zargi da laifin aikata fashi da makami ta hanyar amfani da Danbuda wajen yiwa...
Limamin masaallacin juma’a na kwanar Kuntau dake karamar hukumar Gwale Malam Bakir Kabir Khalil kofar kwaru, ya ja hankalin iyaye kan su kara tsayawa kai da...
Wata Gobara da ta tashi a unguwar Tudun Wada Birget, dake karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano, ta yi sanadiyyar konewar mutane takwas a cikin wani...
Hadaddiyar kungiyar masu magungunan addinin musulunci ta kasa reshen jihar Kano Islamic Medicine Practetional Association IMPA, ta shawarci ya’yan ta da su kara himma wajen neman...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da samun rahoton wani matashi da ya zare Dan bida ya kwaci wayar wata mata a yankin gidan Zoo...
A karshe dai jami’an hukumar kashe gobara ta jihar Kano da na rundunar ‘yan sanda, sun yi nasarar sakko da matashin nan da ya hau kololuwar...
Rundunar ‘yan sandan jahar Kano, ta ce yanzu haka ta fara farautar wasu yan Damfara, da suke gabatar da kansu a matsayin Mambobin hukumar daukar ma’aikatan...
Al’ummar unguwar Shekar mai Daki dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun hadu da wani bata gari da ba’a san ko wane ne ba, da...