Shugaban sashin wayar da kan al’umma na hukumar hana safarar mutane da kare hakkin mata da kananan yara ta NAPTIP a jihar Kano, Aliyu Abba Kalli,...
Wani matashi mai suna, Halifa Idris, wanda ya shafe tsawon kwanaki 35 daga fitowa daga gidan ajiya da gyaran hali, ya kuma fadawa hannun Bijilante a...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kai simame yankin filin sauka da tashin Jiragen sama, ta kama ‘yan mata da samari, a wurin da ake shaya-shayen...
Wani mai mota da ke zargi ya ture wani mai babur din Adaidaita Sahu daga gadar sama ta titin By-Pass a yankin karamar hukumar Kumbotso, lamarin...
Rundinar ‘ƴansandan jihar Kano ta ce da zarar wayar mutum ta bata ko an sace ya yi saurin kai rahoto ofishin ‘yansanda mafi kusa tare da...
Masanain a fannin tattalin azirkin Najeriya, Kwamared Amanallahi Ahmad Muhammad, ya ce, tsarin da babban bakin kasa na CBN ya fito da shi na E-Naira bashi...
Malamin addinin musulunci a jihar Kano, Mallam Abu Fadima, ya ce, kamata ya yi al’ummar musulmai su kara bada himma wajen sanin ma’anar ayoyin Al-kur’ani, gabanin...
Tsohon shugaban hukumar Hisba a jihar Kano, kuma malamin addinin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce, lokuta da dama iyaye na taka muhimmiyar rawa wajen...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tashin wata Gobara a unguwar Ɗorayi Chiranchi layin maƙabarta a cikin wani gidan Bene.Mai magana da yawun...
Limamin masallacin juma’a na Ahlus Sunnah da ke unguwar Dangoro a karamar hukumar Kumbotso, Dr. Abubakar Bala Kibiya, ya ce, al’umma su kyautatawa Allah zato dangane...