Babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya shawarci al’ummar Musulmi da su gujewa sakacin yin Ibada a cikin sauran ranakun azumin...
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da karar tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, da matarsa Hafsat Umar, da wasu mutane shida a gaban kotu, bisa zarge-zarge...
Kwamitin samar da tsaro na unguwar Tukuntawa da kewayen ta, ya samu nasarar kama wani Dattijo bisa zargin da kama dabbobin mutane yana yankawa a cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da wani kwamati guda biyu da za su bincike akan yadda tsohuwar gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta gudanar da tafiyar...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce mafi yawan matasan da ta kama ƴan unguwar Ɗorayi a bayan bayan nan da harkar Daba, ta taɓa kama...
Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta jihar Kano, ta haramta duk wani shirin fin da ta kunshi Daba, ko Daudu a fadi jihar Kano. Shugaban hukumar...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun kama mutane 20, da ake zargin su da yunƙurin hallaka wasu mutane biyu a...
Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar ƙonewar wasu gurare daban-daban a gidan Man Aliko da ke kan titin Aminu Kano, bayan da gobara ta...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Abba Garba, wanda akafi sani da Abba Ɗan Ƙuda, ɗan unguwar Ɗorayi Chiranchi,...
A daren jiya Juma’a ne aka yi zargin wasu matasa da ba’a san ko su waye ba suka yiwa wani mutum yankan Rago, a yankin Sabon...