Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano (NBA) ta ce, yajin aikin da ma’aikatan shari’a ke yi domin neman ‘yancin cin gashin kan su ya na...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam da jin kai ta Human Right and Community Service Initiation dake jihar Kano ta ce, matsalar kwacen waya ya samo asali...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta yi Allah wadai da yadda wasu daga cikin al’umma ke tsokanar matan da ke sanye da rigar Abaya. Mataimakiyar shugaban...
Al’ummar unguwar Kabara a yankin karamar hukumar birni dake jihar Kano, sun bukaci gwamnatin jihar da ta kawo mu su dauki, wajen ganin ta karasa mu...
Daraktan makarantar Islamiyya ta Ma’ahad Abulfatahi a yankin Sani Mainagge dake karamar hukumar Gwale, Nasiru Ghali Mustapha, ya ja hankalin iyaye da su rinka sauke nauyin...
Babban limamin masallacin Juma’a na Umar Sa’id Tudun wada dake unguwar Tukuntawa gidan rediyon Manoma, Dakta Abdullahi Jibril Ahmad Ya ce, Laifi ne babba ya kasance...
Limamin masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama dake birnin Madina, Sheikh Salah bn Muhammad ya ce abun takaici ne yadda matasa ke jefa kan su cikin...
Dagacin yankin unguwar Na’ibawa a karamar hukumar Kumbotso, Alhaji, Muktar Garba Nasir, ya yabawa wasu al’umma da ke kokarin samar da ofishin Bijilanti a yankin. Alhaji,...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’ur Rasul Tukuntawa Gidan maza, Malam Abubakar Ahmad Sorondinki, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su rinka kyautatawa junan su ta hanyar...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Barbare Almadabawi dake unguwar Bachirawa a jihar Kano, Malam Muhammad Yakubu Umar Madabo ya ce, neman ilimi farilla ne a...