Wani malamin Addinin musulunci a nan kano Mallam Aliyu Hussain Jakara, ya ja hankalin daliban da suka yi
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya hori iyaye da su ƙara himmatuwa wajen kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwar su ta zama abar...
Dagacin garin Wailari dake yankin ƙaramar hukumar Kumbotso Alhaji Ibrahim Idris Galadima, ya ja hankalin matasa da su tashi tsaye wajen neman ilmin addinin dana zamani,...
Majalisar dinkin duniya ta ware ranar Litinin 22 ga watan Maris, 2021, ranar ruwa ta duniya wanda a daidai lokacin ne kuma wasu unguwanni a jihar...
Wasu mata 14 da wani karamin yaro da aka yi garkuwa da su a yankin karamar hukumar Kumbotso, sun kwashe kwanaki tara a hannun masu garkuwa...
Kotun majistret mai lamba 30, karkashin mai shari’a Hanif Sunusi Ciroma, ta bada umarnin kai wani matashi gidan gyaran hali saboda zargin kisan kai. Matashin mai...
Ganduje ya taimaka ya biya masu Unguwanni albashin su – Hakimin Albas Hakimin Albasu, Alhaji Wada Muhammad, ya roki gwamnatin jihar Kano da ta biya albashin...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce sama da mutane dubu goma sha biyar ne za su ci gajiyar duba lafiyar hakori kyauta a daidai loakacin...
Matar gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje, ta ce taimakon da mahaifin ta ya ke yi wa al’umma a yankin su ne ya kai...
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba da jimawa ba za ta fara rabon tallafin karatun daliban da za su tafi makarantun gaba da sakandire, musamman...