Jam’iyyar NNPP ta yi maraba da kiran da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi na dunkulewar manyan jam’iyyun adawa don kwato mulki daga jam’iyyar...
Shugabar ƙungiyar mata masu katin zaɓe League of Women Voters (NILOWV) ta jihar Kano Kwamared Halima Tanko Rogo, ta shawarci duk gwamnan da ya samu nasara...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankalinsu gabanin hukuncin kotun daukaka kara da za a yanke a gobe Juma’a. A...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta ayyana zaɓen gwamnan jihar Zamfara, a matsayin wanda bai kammala ba. A hukuncin da ɗaukacin alƙalanta...
Kungiyar kwadago NLC da takwarar ta ta TUC sun jingine yajin aikin da suke gudanarwa. Jim kadan bayan wata ganawa da masu ruwa da tsaki, kungiyar...
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yi martani kan sumamen da Hisbah ke kai wa Gidajen Gala Hukumar ta ce fina-finai ta Kano ta magantu kan...
A yau lahadi 12 ga watan Nuwamba 2023, aka tashi da gobara unguwar sharada salanta. mazauna wurin sun bayyana gobarar ta tashi ne Sakamon Haduwar...
Kotun Da’ar ma’aikata ta dakatar da kungiyar kwadago NLC da takwarar ta ta TUC daga tafiya yajin aiki. Hukuncin kotun dai ya biyo bayan wata Kara...
Rahotanni daga filin jirgin saman Abuja na cewa kungiyoyin kwadago sun rufe titin da ke zuwa filin jirgin saman da safiyar yau, Alhamis. Da safiyar...
Hukumar Hisbah ta kori wani babban ma’aikacinta Yahaya Auwal Tsakuwa (OC Moto park) Hukumar ta kuma bayyana shi a matsayin wanda ake nema ruwa ajallo. An...