Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da karshen wannan wata na October a matsayin lokacin bude makarantun jihar baki daya. Hakan dai ya biyo bayan kammala aikin...
Wata kotu a birnin jihar Sokoto ta bayar da umarnin tsare matashin nan da ya yada faifan bidiyon wata yarinya da yada a kafafen sada zumunta,...
Shekara guda kenan, da jami’an ‘yan sanda suka gano matsalar batan yaran da ake fama da su a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, inda ake...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sha alwashin daukar tsauraran matakai kan duk wanda aka samu da yunkurin karkatar da hakkin ‘yan fansho. Hakan ta sanya gwamnatin ta...
Wani ma’aikacin jinya a sashin masu fama da ciwon kunne da hanci da kuma makogwaro na asibitin koyarwa na jami’ar tarayya da ke Dutse a jihar...
Gwamantin jihar Kano ta rantsar da sabbin manyan sakatarori guda hudu tare da kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kan ta ta jihar Kano guda 3 Manyan...
Wani masani a fannin shafar aljanu Malam Abdullahi Idris Muhammad, shugaban cibiyar magungunan addinin musulunci na Danfodiyo Islamic Health Center a jihar Kano ya ce, aljanu...
Majalisar dokokin jihar Kanoa a zamanta na yau shida ga October ‘yan majalisun sun mayar da hankali ne wajen nemawa yankunan su hanyoyi domin maganace matsalar...
Kungiyar iyayen dalibai da malamai ta garin Guringawa da ke karamar Kumbotso ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta kawo musu dauki sakamakon Jakuna da su...
Majalisar dokokin jihar Kano karkashin jagorancin shugaban ta Rt. Hon. Abdul’aziz Garba Gafasa ya karbi bakunci ‘yan majalisun jihar Borno a ranar Litinin. Da yake ganawa...