Shugaban kungiyar tallafawa al’umma mai suna Wahda da ke Gwauron Dutse, Imam Muhsin Akilu Na’abba ya yi kira ga masu hannu da shuni da su rika...
Kungiyar masu fama da lalurar laka ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gina mu su cibiyar da za su rinka gudanar da al’amuran su. Shugaban...
Tsohon sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II, ya ce, cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ta yi shi ne abun da ya dace, domin farfado...
An bude sabon masallacin Jum’a a unguwar Yamadawa, Dorayi Babba da ke karamar Hukumar Gwale a jihar Kano, wanda a ka sakawa suna Masjidul Su’ada. Hudubar...
Limamin masallacin Juma’a na Uhud da ke unguwar Maikalwa a ƙaramar hukumar Kumbotso Dr. Khidir Bashir ya ce, ba daidai ba ne musulmi ya zauna ba...
Babban limamin masallacin masjidul Quba da ke unguwar Tukuntawa Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, matasa su yi kokarin amfanar rayuwar su kafin tsufa tazo musu....
Wani magidanci an yi zargin ya kai gulmar makwabciyar sa wajen mijin ta har ta kai ga ya kasha mata aure. Tun da fari dai magidancin...
A na zargin wani mutum ya yanki dan makwabtan su da wuka a unguwar Hotoro inda a ka garzaya da yaron asibiti. Sai dai iyayen yaron...
Limamin masallacin juma’a na marigayi Musa Danjalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ce, sanin tarihin Sahabbai ya na da matukar muhimmanci...
Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya ce, wasu iyayen na aikata ba daidai wajen hana ‘ya’yan su aure...