Kungiyar masu shayi ta kasa reshen jihar Kano ta ce, ba taji dadin matakin da kungiyar masu sayar da biredi su ka yin a karin farashi,...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce, masarautar Kano ta na goyan harkar Zinare domin ya taimaka wajen bunkasar al’umma a Yammacin Afrika,...
Kotun majistret mai lamba 72, karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta sake gurfanar da matashin nan Abubakar wanda a ka fi sani Abu Jika mazaunin unguwar...
Wani hadarin motoci guda a kofar Kabuga kan hanyar zuwa Jami’ar Yusuf Maitama Sule, ya janyo jikkatar al’umma. Al’amarin ya faru a ranar Litinin, inda wata...
Inuwar Marayu da gajiyayyu ta Tudun Maliki, ta sha alwashin ci gaba da tallafawa yaran da iyayen su suka rasu da iyayen da a ka bar...
Wasu saurayi da budurwa Muhammad da Aisha da ke unguwar Na’ibawa a karamar hukumar Kumbotso, sun sha maganin guba domin su mutu su je lahira su...
A na zargin magidanci da kulle matar sa a daki tsawon kwanaki biyu ta na nakuda babu kulawa har sai bayan ta mutu ta fara wari...
Hukumar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce, za ta fara tantance sabbin jami’an da ke shirin shiga hukumar a ranar 24 ga watan Agustan da muke...
Gwamnatin tarayya ta ce, shirin N-Power ya canja rayuwar matasan kasar nan musamman ma ta banbagaren rashin aikin yi. Ministan jin kai, dakile Ibtila’i da ci...
Kungiyar ‘Yan jaridu Mata ta kasa NAWOJ ta ce, za ta hada Kai da kungiyoyin masu Kare hakkin Bil Adama da gwamnatin Jihar Kano domin hanyoyin...