Jihohi ashirin da tara ne su ka karbi tallafin kudi daga gwamnatin tarayya, domin inganta bangaren lafiya a matakin farko, inji kungiyar gwamnonin Najeriya ta NGF....
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a gina sabbin matatun ruwa guda shida, inda a ka ware Naira miliyan 173 da za a gudanar da aikin da...
A yayin da a ka shiga sabuwar shekarar musulunci, 1442 H, bincike ya nuna cewa wasu daga cikin al’ummar musulmi musamman matasa ba kasafai su ke...
Kungiyar kare hakkin dan adam mai suna Human Right Network, ta kubutar da wani mutum mai suna Murtala Muhammad mai shekaru 55, daga daurin Sasari da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, hutun sabuwar shekara da za’a gudanar gobe Alhamis, dalibar da ke zana jarabawar WAEC ba sa ciki. Kwamishinan ilimi na jihar...
Hukumar kula da Makarantun Islamiyya da Tsangayu ta Jihar Kano ta ce, rufe makaratun Islamiyya da budewa ya na hannun gwamnatin Jihar Kano, ba wasu mutane...
Hukumar kididdiga a Najeriya ta NBS ta bayyana cewar Kano ita ce matsayin ta biyu a jerin jihohin da ke da yawan marasa aikin yi, wadanda...
Karyewar wata babbar Gada a yankin unguwar Gaida Kwari da ke kusa da titin Zawaciki a karamar hukumar Kumbotso na janyo asarar rayuka da kuma dukiyoyi...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Shahuci, karkashin Alkali Garba Kamilu, wata matashiya mai suna Saratu Yusuf Kansakali, ta garzaya kotun ta na...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana gobe Alhamis, 20 ga watan Agusta a matsayin ranar hutu ga ma’aikata saboda zagayowar sabuwar shekarar musulunci, 1442H. Sanarwar mai dauke...