Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake aikewa da wata wasika ga majalisar wakilai domin sahale masa ya ciyo bashin dala Biliyan 5. Wasikar da shugaban majalisar...
Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shiri ya yi nisa wajen ganin an bude makarantu domin cigaba da harkokin neman ilimi a fadin kasar nan, tun...
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada aniyarta na haramta yawon barace-barace a fadin jihar, inda ta lashi takobin gurfanar da duk wanda a ka samu ya tura...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a, Aminu Gabari ta sake aike matashin nan da a ke zargi ya saci Tukunya wajen zuwa wajen ‘yan...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a, Aminu Gabari ta aike da wasu mutane 3 zuwa caji ofis domin a garkame su. Tun da farko...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC reshen Kano, ta yi barazanar tsunduma yajin aikin gargadi na tsawon kwanaki bakwai, bisa yadda gwamnatin jihar Kano ta yanke musu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka ta samar da wuraren karbar samfurin gwajin coronavirus a jihar guda 9, domin shawo kan annobar, da ta addabi...
Kotun dake suraron karar da hukumar karbar korafe-korafe da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta shigar da shugaban karamar hukumar Kumbotso, Kabiru Ado Fanshekara,...
Shugaban kwamitin kar ta kwana na dakile yaduwar cutar Dr. Abba Umar ne ya bayyana hakan da yammacin rana Litinin cewa yanzu haka an bude kananan...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce kawo yanzu wasu Karin mutane 32 sun warke daga cutar Coronavirus a fadin jihar. Kwamishinan Lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar...