Covid-19: Masu hannu da shuni su taimaka da sinadaren wanke hannu a Kano -Dr Nasir Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ba za ta yi kasa...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Kasa, Human Right Network, ta bukaci Gwamnatin tarayya dama na jihohi da su yi duk mai yiyuwa wajen ganin sun...
Kungiyar daliban unguwar Tukuntawa TUYODA, da sauran hadin gwiwar kungiyoyin yankin sun dauki gabaran gudanar da rabon sinadarin wanke hannaye a cikin masallatan fadin yankin baki...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano wato Karota ta samu nasarar kama wata babbar mota a jiya alhamis dauke giya da kudin ta...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta samar da...
Kungiyar bunkasa ilimi da al’amuran jama’a da demokradiyya SEDSAC, ta al’umma na da rawar da za su taka wajen dakile yaduwar cutar Coronavirus a cikin zamantakewar...
Kungiyar jami’an lafiya ta kasa ta bukaci bankuna da su samar da tsari na musamman a wajen injin cirar kudade wato ATM domin kaucewa kamuwa da...
Wasu mazauna yankin dake makwabtaka da masana’antu a unguwar Ja’en sun koka kan yadda wasu masana’antu har yanzu basu rage cinkoso ba a cikin masana’antun su...
Umarnin da gwamnatin jihar Kano ta bayar na rufe dukannin tashoshin motoci da iyakokin jihar Kano a gobe juma’a wato daren yau karfe 12, a yanzu...
Hukumar Hisba a jihar Kano ta tabbatar da cewa za ta baza jami’an ta a dukannin masallatan juma’a dake fadin jihar Kano domin dakile yaduwar cutar...