Shugaban kasa Muhammadu Buhari,ya ce an rufe iyakokin kasar nan ne, da nufin kawo karshen shigo da haramtattun kayayyaki da makamai zuwa kasar nan da nufin...
A yayin da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, yake kasar Saudiyya dan gudanar da Umara tsahon mako biyu, mataimakin Gwamnan Kano Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna,...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce nan ba da jimawa ba zata fara kwacen baburan adai-daita sahu ga wadanda suka...
Hukumar kula da manyan makarantun sakandire ta jihar Kano, (KSSSMB) ta bukaci malaman makarantun sakandire da su rinka sabanta kayayyakin aikin su gudun kada a samu...
Asibitin kashi na Dala ya fara gangamin taron bikin cika shekaru 60 a yau. An fara taron ne da addu,o,i a masallacin juma a na Ihiya’ussuna...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar gwamnatin sa na daukar lamuran tsaro da muhimmanci a yayin da yake jawabin sa wajen yaye jami’an ‘yan sanda...
Bayan da ya isa harabar jami’ar horar da ‘yan sanda a nan Kano, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zauna a kujerar da aka keba masa yayin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wasu gun-gun mata da ake zargi da yawon dare wadanda akafi sani da ‘yan “Good Evening” a ranar Talata....
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta damke wani matashi mai suna Victor Uche mazaunin unguwar Sheka da ake zargi da satar wayar kanwarsa Tunda farko...
Gwamnatin Kano tace duk mai tuka babur mai kafa Uku da yake ganin yafi karfin doka to Ya jira zuwa lokacin da za a rufe yin...