Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Awareness for Human Right and Charity Foundation, ta yi Allah wa-dai da yadda wasu mutane ke ɗaga tutocin ƙasar Rasha...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da waɗanda ake zargi sace bindiga kirar AK-47, a Kotu, yayin zanga-zanga. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar SP Abdullahi...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kama sama da mutane ɗari shida da ake zargi da tayar da hankalin al’umma, yayin gudanar da zanga-zangar lumana a...
Gwamnatin jihar Kano ta sassauta dokar hana fita daga ƙarfe 08:00 na safe a fito a gudanar da harkokin yau da kullum zuwa ƙarfe 02:00 na...
Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce, ƴan ta’adda ne daga gidan Sarki na Nassarawa suka shiga cikin ƴan zanga-zanga inda suka tayar da tarzoma a...
Gwamnatin jihar Kano ta sanya dokar hana fita a faɗin jihar na tsawon awanni 24, biyo bayan zanga-zangar lumanar da al’ummar ƙasar nan suka ɗau gaɓarar...
Zauren haɗin kan malamai na jihar Kano ya ja hankalin masu yunƙurin gudanar da zanga-zangar tsadar rayuwa kan cewa matuƙar ta zama dole suyi, to su...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam da yaƙi da rashin adalci da kuma bibiyar al’amuran da suka shafi shugabanci na gari, ta War Against Injustices, ta ce...
Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, ya ce tsadar rayuwar da aka samu kai yanzu a ciki zanga-zanga ba ita ce mafita ba, inda...
Majalisar Dattawa ta ƙasa, ta ce duk ma’aikatan gwamnati, da ma waɗanda ba na gwamnatin ba, irin su masu gadi, da Direbobi, da kuma masu Shara...