Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa (NUJ) reshen jihar Enugu, ta gudanar da aikin tsaftace jihar, domin tunawa da ayyukan makon manema labarai na shekarar 2022. Atisayen...
Babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Dutsen jihar Jigawa, ta wanke tsohon gwamnan jihar, Saminu Turaki daga tuhumar da hukumar EFCC ke yi masa...
Wata budurwa ta yi zargin ‘yan kungiyar Bijilante sun ci zarafin su saboda sun tarar da yayarta tana zance a kofar gida. Budurwar ta yi korafin...
Kotun majistret mai lamba 54 da ke zamanta a unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Ibrahim Mansur Yola, ta daure wata mata watanni shida ko zabin...
Ana zargin wata mata ta watsawa mijinta ruwan zafi a unguwar Tudun Yola karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, sakamakon sabani da suka samu saboda ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara, ta tabbatar da yin garkuwa da wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda, Abdulmumini Yusuf. Rahotanni sun bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga da...
Jami’an ‘yan sanda a karamar hukumar Kaduna ta Arewa, sun gano wani Dattijo mai shekaru 67, mai suna Ibrahim Ado, wanda aka kulle a daki sama...
Rahoto: Har yanzu PI ba ta fashe ba amma muna sa rai – Matashi- Matashi Wani matashi mai suna Auwal Muhammad, mai gudanar da PI Network...
Al’ummar unguwar Panshekara da ke karamar hukumar Kumbotso, sun nemi daukin mahukunta dangane da wani attajiri da suke zargin zai gine musu hanya mai dauke da...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa, ta ce, ta soke rijistar mutum miliyan 2.7 waɗanda aka gano sun yi rijistar fiye da ɗaya. Shugaban hukumar,...