Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa,mutane kashi 63 cikin 100 na ƴan ƙasa na fama da talauci. Alƙaluman binciken ma’aunin talauci na kasa ya tabbatar da hakan...
Babbar kotun jiha mai lamba 17, ta sanya gobe wato 18 ga wannan watan, domin ci gaba da sauraron shaida, cikin kunshin tuhumar da gwamnatin jiha...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe, ta ce ta fara bincike kan zargin tsare wata Sadiya da mijinta Ibrahim Bature ya yi ba bisa ka’ida ba a...
Al’ummar unguwar Tudun Yola da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, sun koka dangane da kafa musu tirken service, wanda suke zargin zai iya cutar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wasu matasa a gaban otun majistret da ke unguwar Dantamashe, karkashin mai shari’a, Sunusi Danmaje, kan zargin hada...
Majalisar Dattawa tuni ta amince da ƙudurin babban bankin CBN na sake fasalin wasu takardun kuɗi Naira da za a yi a kwanan nan. Majalisar ta...
Yayin da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ke gudanar da zanga-zangar lumana a faɗin jami’o’in ƙasar nan, domin nuna rashin jin daɗinsu game da rashin biyansu...
Ministar kuɗi, kasafi da tsare-tsare, Hajiya Zainab Ahmed, ta ce, gwamnatin tarayya za ta daina biyan kuɗin tallafin man fetur a watan Yunin 2023. Hajiya Zainab...
An ceto wata mata mai matsakaicin shekaru mai suna Sadiya, bayan da mijinta ya tsare ta a gidansa har tsawon shekara daya ba tare da abinci...
Wani matashi mai sana’ar tukin baburin Adaidaita Sahu, a jihar Kano, Safiyanu Ibrahim ya ce, suna fama da fasinja wajen biyan kudi, sakamakon tsadar man fetur....