Mai magana da yawun kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya ce, za a yi feshin maganin Sauro a rukunin kotunan Majistret da ke Nomanslan, domin...
Wani magidanci a jihar Kano, Ahmad Tijjani Hamza, ya yi koka dangane da hukumar kiyaye hadura ta kasa ta kama Babur din sa a kan saka...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Kano NUJ, ta ce, akwai bukatar ‘yan jarida su rinka kallon al’umma kafin su fitar da labara, domin samar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wani matashi Umar, a gaban otun majistret mai lamba 58, karkashin mai shari’a Aminu Gabari da zargin fashi...
Kotu ta daure wata matashiya watanni Tara a gidan ajiya da gyaran hali ko kuma zabin tarar dubu talatin, sakamakon amsa laifinta kan zargin dauke wasu...
Wani ginin bene mai hawa biyu a kasuwar waya ta Beirut a jihar Kano, ya faɗo ya danne mutane a wajen. Wasu masu gudanar da sana’ar...
Kungiyar ba da agaji ta kasa da kasa Red Cross, ta ce alkaluman baya-bayan nan na mutanen da suka bace a fadin Afirka sun kai 64,000,...
Tsohon shugaban kwamitin aikin gayya na jihar Kano, Alhaji Ibrahim Aminu Kofar Na’isa, ya ce, gyaran magudanan ruwa yafi karfin gwamnati, al’umma su fito su yashe...
Wani dan kasuwa a kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano, Abu Affan Yakasai, ya ce, har yanzu ‘yan kasuwar Kantin Kwari na cikin zullumi sakamakon ambaliyar...
Wani daga cikin masu hidimar kasa a karamar hukumar Tarauni, Emmanual dan jihar Oyo, ya ce, basu da nutsuwa a gidan su saboda ambaliyar ruwa, sakamakon...